KernApk
Apk bestanden voor Android
Korte info
Over het algemeen heeft apk-bestand Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) een beoordeling tussen 0 en 10. Dit is een cumulatieve beoordeling, de meeste van de beste apps op google play store hebben een beoordeling van 8 tot 10. Totaal reviews in google play store 0. Totaal aantal ontvangen vijf-sterren reviews 0. Deze app kreeg een slechte beoordeling door 0 gebruikers. Geschat aantal downloads schommelen rond 50+ downloads in google play store Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ), te vinden in de categorie dating, met tags en werd ontwikkeld door ChoiceSSB. U kan hun website not exists bezoeken of choiceapps8@gmail.com naar hen sturen. Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) kan op android-toestellen geïnstalleerd worden met 4.4(Kitkat)+. We leveren enkel originele apk-bestanden. Wanneer één van de materialen op deze site inbreuk maakt op uw rechten, rapporteer het ons dan. U kan ook apk of Google downloaden en het draaien via android emulatoren zoals big nox app player, bluestacks en koplayer. U kan ook apk van Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) downloaden en het op android emulatoren draaien zoals bluestacks of koplayer. Versies van Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) apk beschikbaar op onze site: 1.0.0. Nieuwste versie van Makarantar Soyayya(Makarantar Soyayya ) is 1.0.0, werd opgeladen op 2021/19/10
Schermafbeeldingen van Makarantar Soyayya
Beschrijving van Makarantar Soyayya

Akwai wata magana ko karin magana da masoyan asali suke fadi akan soyayya, wato SOYAYYA dadi tafi zuma dadi! wannan haka yake tabbas babu abin da yafi dus dadi een rayuwa inkasameshi ke ko kai da masoyinki ko masoyiyarka ka chaba, haka zalika kema kincaba.

Soyayya fa halitta neh kuma kamar yadda ubangiji ya haliccemu maza da mata yasanya wannan halintan a zuciyarmu wato halittar dus.

Wannan manhaja mai suna Makarantar soyayya ya qunshi kalamai da rubuce rubuce masu dadi da mahimmanci akan sojayya, dus, kauna da sauransu. Iya kalaman soyayya da cika alqawari da kula da junanku amatsayinku na masoya shi ne zai qara danqon soyayyanku.

wasu daga cikin kalaman soyayyan da yakamata kina fadi masa ko kana fadiwa masoyiyarka sunhada da

Amincin Allah da kariyarsa da yaddarsa su tabbata ga sarauniyar kyawawa. Tauraruwa mai haskaka duniya. Gani nazo gareki ko na samu jin daddadan kalamanki masu sanya nutsuwa ga mai sauraro. Sannan naga kyakkyawar surar da Allah ya baki wadda ke samar da farin ciki da nishadi ga mai kallo. Taku kike tamkar sarauniya, ina so nayi amfani da wannan damar na bayyana miki yadda sonki yake a cikin zuciyata, sonki yabi jijiya ya ratsa tsoka ya fasa kashi da bargo da ke nake rayuwa sonki shi ne ya zamto. Yabonki shi ne abincina begenki shi ne ruwan shana, kaunarki it ta ta zamto min numfashi na, my one ba zan iya rayuwabaa idan babu ke kece farin ciki na da tunaninki nake kwana da yabonki nake tashi da zancenki nake mot zuciya ke ce abar alfaharina kece kadai idaniyana ke iya gani,ki tallafawa dan marayan da ya rasa duk wani farin ciku don ganin ya sameki. Kece kadai zaki iya dawomin da farin ciki na da walwalata da dariyata idan kikace bakya sona zan rasa rayuwata.

Zuwa ga bakuwar zuciya mai kyakkyawar fuska hadi da kyakkyawan suna mai dadin kamshi mai kyakkyawan Murmushi mai zazzakar murya, it ke sani na manta komai. Haka kyawawan idanuwanki sukansa na zamanto makaho a yayin da suka yo arba da kyakkyawar foelie tana kusanto almajirinta, idan naji an kira sunanki sai naji wani jij nishadi tamkar an yimun albishir da aurenki, duniyaki hadi da duk kaina farin ciki na idan na tunaki sai naji wani shauki ko aiki ki yarda da ni ki sani een cikin zuciyarki sarauniyar mata.

Versie geschiedenis Makarantar Soyayya
Nieuw in Makarantar Soyayya 1.0.0
Soyayya Dadi Tafi zuma zaqi.
Makarantar Soyayya
So
Beoordeel deze app
Meer info
Ander Makarantar Soyayya APK versies voor Android
Populaire Android apps